MOMENTAN AUSVERKAUFT

'Yar Mace by Zubairu Malami (2017, Trade Paperback)

Über dieses Produkt

Product Identifiers

PublisherCreateSpace
ISBN-101981579427
ISBN-139781981579426
eBay Product ID (ePID)250264883

Product Key Features

Book Title'yar Mace
Number of Pages110 Pages
LanguageHausa
TopicMarriage & Long-Term Relationships
Publication Year2017
GenreFamily & Relationships
AuthorZubairu Malami
Book Series'yar Mace Ser.
FormatTrade Paperback

Dimensions

Item Height0.3 in
Item Weight7.9 Oz
Item Length9 in
Item Width6 in

Additional Product Features

Intended AudienceTrade
SynopsisLittafin 'Yar Mace ya kasance fararren al'amari, an rubuta shi a lokacin da wadansu ma'aurata suka kasa samun zaman lafiya a gidan su na aure na kimanin shekaru biyu da kusan rabi. Ya kasance darasi, kuma abin sha'awa ga makaranta, littafin 'Yar Mace ya dauko ainihin tarihin matsalar rayuwar wadannan ma'aurata musamman ma ta yadda auren su ya kasance ya doru akan karyar rayuwa wanda ba zata bulle dasu ko ina ba. Ta wannan hanyar su wadan nan ma'aurata suka iya samar wa da kansu kyakykyawar yarinya wacce ta kasance babbar mahada a tsakanin su wanda kuma rabuwar auren su ta kasance abar kyamata a tare dasu inda kuma suka koma neman mafita domin tabbatar da zaman aure a maimakon rabuwa. Tsana daga surukar Salim dai ita ta sanya auren sa da Salima ke yin tangal tangal wanda kuma aka kasa samun wata mafita, duk da wannan turja turja Rabi ta kasa raba su sakamakon suna da wata alaka ta sirri a tsakanin su wacce babu wanda ya iya sanin ta. A farko dai jama'a da dama sun samu kin amincewa da maganganun Salim inda rijima ke neman shafe su gaba daya. Sai dai daga bisani da yawa sun fuskanci cewar a bangaren rigima da sukurar ta Salim, wasa farin jirki. A bangaren Salim, shi dai a wannan gaba mafita yake nema tare da ita kanta matar tasa wato Salima. A yayin da fadan karshe na auren su ke kusantowa, mahaifiyar Salima wato Rabi ta kasa samun amintuwa da tsarin Shari'ar Musulunci game da yadda za'a warware wannan takardama da taki ci kuma taki cinyewa bayan zaman ofishin Hisbah sau biyu da akayi da kuma zaman kotu da akayi akalla sau takwas., Littafin 'Yar Mace ya kasance fararren al'amari, an rubuta shi a lokacin da wadansu ma'aurata suka kasa samun zaman lafiya a gidan su na aure na kimanin shekaru biyu da kusan rabi.Ya kasance darasi, kuma abin sha'awa ga makaranta, littafin 'Yar Mace ya dauko ainihin tarihin matsalar rayuwar wadannan ma'aurata musamman ma ta yadda auren su ya kasance ya doru akan karyar rayuwa wanda ba zata bulle dasu ko ina ba. Ta wannan hanyar su wadan nan ma'aurata suka iya samar wa da kansu kyakykyawar yarinya wacce ta kasance babbar mahada a tsakanin su wanda kuma rabuwar auren su ta kasance abar kyamata a tare dasu inda kuma suka koma neman mafita domin tabbatar da zaman aure a maimakon rabuwa.Tsana daga surukar Salim dai ita ta sanya auren sa da Salima ke yin tangal tangal wanda kuma aka kasa samun wata mafita, duk da wannan turja turja Rabi ta kasa raba su sakamakon suna da wata alaka ta sirri a tsakanin su wacce babu wanda ya iya sanin ta.A farko dai jama'a da dama sun samu kin amincewa da maganganun Salim inda rijima ke neman shafe su gaba daya. Sai dai daga bisani da yawa sun fuskanci cewar a bangaren rigima da sukurar ta Salim, wasa farin jirki.A bangaren Salim, shi dai a wannan gaba mafita yake nema tare da ita kanta matar tasa wato Salima. A yayin da fadan karshe na auren su ke kusantowa, mahaifiyar Salima wato Rabi ta kasa samun amintuwa da tsarin Shari'ar Musulunci game da yadda za'a warware wannan takardama da taki ci kuma taki cinyewa bayan zaman ofishin Hisbah sau biyu da akayi da kuma zaman kotu da akayi akalla sau takwas.